Introducing the children's laptop from One Laptop per Child—a potent learning tool created expressly for the world's poorest children living in its most remote environments. The laptop was designed collaboratively by experts from both academia and industry, bringing to bear both extraordinary talent and many decades of collective field experience in every aspect of this non-profit humanitarian project. The result is a unique harmony of form and function; a flexible, ultra low-cost, power-efficient, responsive, and durable machine with which nations of the emerging world can leapfrog decades of development—immediately transforming the content and quality of their children's learning.
GIDAKwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya. Nicholas Negroponte, shine ciyaman na OLPC kuma, shi ya fara ba da sanarwa game da wannan shiri, a Taron Tattarin Arzikin Duniya da aka yi a Davos, Switzerland cikin Janairu 2005.
Burin mu: mu samar da sabobbin hanyoyi wa yara da ke duk faɗin duniya game da yanda ake gane, gwada, da kuma nuna ra'ayi.
Don Allah ku lura cewa ba'a fara ƙera—kwamfyutocin cinya na $100 ba—kuma ba na sayarwa bane. Za'a raba kwamfyutocin wa makarantu kai tsaye ta hanyar tunanin gwamnati.
WIKIWIKI
Muna kula da wani WIKI game da aikin, inda muke gayyatan al'umma su tattauna: (1) na'urar kwamfyuta; (2) masarrafin kwamfyuta; (3) kayan koyarwa; (4) dabarar gabatarwa; (5) yanda za ka iya shafa da aikin; da kuma (6) ƙara tambayoyi zuwa tambayoyin da ake yawan yi.
Ka danna inda aka rubuta WIKI don ka ziyarci WIKI.
LABARIN AL'UMMALABARIN AL'UMMA
Muna kula da ƙarin bayani na mako-mako wa al'umman OLPC wanda za'a iya gani idan an danna inda aka rubuta LABARIN AL'UMMA.
TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YITAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI
Ainihin mene ne Kwamfyutan Cinya na $100? Na'urar $100 zai fito cikin tsarin linux, da wani tsari mai nuna DVD mai cikakken-launi, da kuma wani shirin kallo daban mai nuna bayani cikin fari da baƙin hoto, mai ƙarfin hoton 3x, wanda za'a iya kalla cikin hasken rana. Kwamfyutan cinyar zai zo da furosesa na 500MHz da 128MB na DRAM, tare da 500MB na Ƙwaƙwalwar Adana Bayani. Ba zai zo tare da wani babbar rumbu ba amma, zai zo da hujin USB guda huɗu. Kwamfyutocin cinyar za su zo a haɗe da shirin haɗi zuwa Intanet na brodband marasa igiyar waya, kuma, a haɗe da wasu ayuka wanda zai sa su yi aiki kamar Mahaɗar Sadarwa masu haɗa junansu-kowace kwamfyutar cinya za ta iya magana da kwamfyuta da ke kusa da ita. Ta hakan, za su ƙiƙiro mahaɗar sadarwa mai harhaɗa kwamfyutoci ta mahaɗar sadarwa na gargajiya. Kwamfyutocin za su yi amfani da sabon shirin kunnawa (mai hanun wannan na'ura) kuma za su iya kusan kowani irin aiki amma, ba za su iya adana bayanai masu yawa ba.
Ka danna inda aka rubuta Tambayoyi Da Ake Yi Sau Da Yawa don ka kalli tambayoyin da ake yi sau da yawa.
JAMA'ADIRAKTAR
Nicholas Negroponte, Chairman
Antonio Battro, Chief Education Officer
Walter Bender, President, Software and Content
Michail Bletsas, Chief Connectivity Officer
David Cavallo, Director for Central and South America
Robert Fadel, Director of Finance and Operations
Mark Foster, VP of Engineering/Chief Architect
Jim Gettys, Vice President, Software Engineering
Khaled Hassounah, Director for Middle East and Africa
Mary Lou Jepsen, Chief Technology Officer
Charles Kane, Chief Financial Officer
Samuel J. Klein, Director of Content
Ivan Krstić, Director of Content Systems
Nia Lewis, Secretary of the Corporation,
MASU BA DA SHAWARWARI
Rebecca Allen, Howard Anderson, José María Aznar, V. Michael Bove, Jr., Benjamin Mako Hill, William Kolb, Alan Kay, Ayo Kusamotu, Rodrigo Mesquita, Eben Moglen, Seymour Papert, Bruce Parker, Mitchel Resnick, Ted Selker, Larry Weber, and Barry Vercoe
Ka danna inda aka rubuta JAMA'A don ka duba tarihin mutane.
'YAN JARIDU
Ka danna inda aka rubuta 'YAN JARIDU don ka duba jerin jaridu da aka saka.
KWAFI DAGA NA'URAKWAFI DAGA NA'URA

Akwai zane-zanen da za'a iya kwafa daga na'ura (da kuma, wani masarrafin kwamfyuta tare da wasu abubuwa) idan ka danna wurin da aka rubuta KWAFI DAGA NA'URA.
TASWIRATASWIRA

Mun tsara taswirar mu da launuka don su nuna: (kore) duk ƙasashen da muke so mu tuntuɓa; (red) those countries we plan to include in the post-launch phase; (ruwan goro) ƙasashen inda Ma'aikan-Karatu ke nuna sha'awa; da (ruwan ɗorawa) ƙasashe masu neman goyon bayan gwamnatin su a yanzu.
TUNTUƁI OLPCTUNTUƁI OLPC
info at laptop.org
One Laptop per Child
P.O. Box 425087
Cambridge, MA 02142
USA
niav at laptop.org
mailman.laptop.org/mailman/listinfo